ASSALAMU ALAIKUM Barkan muda warhaka Barkan muda sake kasance acikin wanna web side mai albarka. Batare da wani bata lokaci ba zan nunamuku yadda ake create PHOTOS...
Assalamu alaikum barkanku da warhaka barkammu da zuwa internethausa batare da bata lokaciba zan muku bayani wani app da zaku tara megabyte mb iya son ranku dafari kufara...